Asarin Hoton Fadal Shugavan Najeriya
Shugaban najeriya bola tinubu ya taya murna da waanda suka y nasala a zaukan abuja da jihohin kano da rebaza.
Asabar ne INEC ta jagoransi gudanar da zaukan sugabannin onananan fukumomin Abuja, babang burnin on asar da na chike gulbi a jihohin kano da rebaza.
Shugaba Tinubu ya buƙaci waɗanda suka yi nasara a zaɓukan su nuna kishin ƙasa da sadaukarwa, sannna su auki nauyin da al’umma suka ɗora musu da muhimmanci ta Hanyar riƙon amana da aiki da Gaskiya.
Jam’iyyar APC ce ta lashe ƙananan hukumomi biyar cikin shida na Abuja, yayin da PDP ta samu ɗaya.
Shugaban najeriyal yaba ministan Abuja, nyesom wike saboda muhiman nasarorin da ya sima waanda tinubun ya se san taimaka wa APC samun nasara a zaukan.
A zaɓukan cike gurbin yanmajalisar jihohin Kamin da Rivers ma jam’iyyar APCn ce ta yi nasara a duka kujerun.
Haka Shugaba Tinubu Yaba hukumar za ben kasal INEC, da jamian tsalo da ma waanda suka fita domin kaoa onuriar, wada ya se an yi sikin kwansiyar hunkari da rumana.